Uncategorized
Zafafan hotunan da suka dauki hankulan jama’a na bikin ‘yar gidan Sani Danja da Mansurah Isah
Zafafan hotunan da suka dauki hankulan jama'a na bikin 'yar gidan Sani Danja da Mansurah Isah
Kamar yadda kuka sani an gudanar da shagalin bikin ‘yar gidan Sani Musa Danja da Mansurah Isah, wanda tsofaffinin jarumai ne a masana’antar kannywood.
A wajan Dinner bikin sun dauki zafafan hotuna wanda suka kayatar da jama’a da kowa ta tabbatar da bikin yayi armashi sosai.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.