Uncategorized
Zahraddeen Sani yayi kaca kaca da Hadiza Gabon kan shawarar da ta ba mata masu sha’awar shiga fim
Zahraddeen Sani yayi kaca kaca da Hadiza Gabon kan shawarar da ta ba mata masu sha’awar shiga fim
Fitaccen jarumi a masana’atar Kannywood zahraddeen sani yayi wa jaruma hadiza gabon wankin babban bargo akan hirar da a Gabon talk show inda tayi fira da rayya kwana casa’in wanda a ciki ne Rayya take tambaya hadiza Gabon wace shawara zaki baiwa mata masu sha’awar shigowa harka fim.
Inda Hadiza Gabon tace wallahi kada su shigo, domin rashin amfanin ta yafi amfanin ta yawa tana baiwa mace shawara taje tayi aure ko ta shiga boko.
Majiyarmu ta samu daga tashar YouTube ta tsakar gida inda ta samu sautin murya da zahraddeen sani yayiwa ita jarumar wankin babban bargo kamar yadda zaku ji.
Ga sautin murya nan ku saurara kuji wannan kacha kacha da yayiwa ita jarumar mai gabatar da wannan shiri.